Bitar Abin Da Ya Gabata(Ka San Allah Da Sunayensa Da Siffofinsa)-1
     face
  •   
  •  
Allah Mai Rahama Mai Jinqai

Icreasefontsize decreasefontsize

Bitar Abin Da Ya Gabata(Ka San Allah Da Sunayensa Da Siffofinsa)-1

1-Yi bayanin faxin Allah Maxaukakin Sarki : “Allah yana da sunaye mafiya kyau ku bauta masa da su. Ku bar waxanda suke karkacewa a cikin sunayensa, za a saka musu abin da suka kasance suna aikatawa”. (Al-aaraf : 180)

2-Don me sanin sunayen Allah da siffofinsa ya zama mafi darajar ilimumka?

3-Yaya zaka fahimci sunayen Allah da siffofinsa? Misali yaya zaka fahimci cewa Allah shi ne mai yawan gafara?

   
Domin kulla alaka da mu