Bitar Abin Da Ya Gabata(Ka San Allah Da Sunayensa Da Siffofinsa)-2
     face
  •   
  •  
Allah Mai hukunci mai buxewa

Icreasefontsize decreasefontsize

Bitar Abin Da Ya Gabata(Ka San Allah Da Sunayensa Da Siffofinsa)-2

1-Faxi abin da ka sani daga sunayen Allah waxanda suke nuna :

a-Xaukaka da qarfi da girma

b-Kyau da kamala

c-Rahama da karamci

2-Ta yaya tasirin sunayen Allah da siffofinsa suke bayyana a rayuwarka?

3-Faxi sunayen Allah da siffofinka guda uku da suka yi maka tasiri? Kuma mene ne dalili?

4-Faxi wani abu daga abin da kake ganin na tasirin sunayen Allah a rayuwarka

   
Domin kulla alaka da mu