Bitar Abin Da Ya Gabata (Ka San Allah Mahalicci Mai Qirqira)
     face
  •   
  •  
Allah Mai Riqewa Da Shimfixawa

Icreasefontsize decreasefontsize

Bitar Abin Da Ya Gabata (Ka San Allah Mahalicci Mai Qirqira)

1-Idan ya zamana dalilan nuna samuwar Allah a bayyane suke, hankali da tunani da shari’a, to me ya sa ake samun masu aqidar babu- Allah?

2-Mene ne ya sa mutane suke fara gane Allah ne Ubangiji kafin su fahimci shi ne abin bauta?

3-Kawo dalilan da suke nuna samuwar Allah da ayyukansa, dalilan da muke ganinsu a yau?

4-Faxi wani adadi na ma’anar kaxaitar Allah da ayyukansa?

5-Bayyana alaqar kashe kai da da aqidar babu- Allah, kuma me ya sa wannan aqidar take kai wa zuwa kashe kai?

   
Domin kulla alaka da mu