Bitar Abin Da Ya Gabata (Kira zuwa ga tataccen imani)
     face
  •   
  •  
Allah Mai Riqewa Da Shimfixawa

Icreasefontsize decreasefontsize

Bitar Abin Da Ya Gabata (Kira zuwa ga tataccen imani)

1-Faxi abin da ka lura da shi na bambanci tsakanin mai tsarkake niyya da wanda baya tsarkake niyyarshi?

2-Mene ne kishiyar tsarkake niyya?

3-Waxanne abubuwa suke tunkuxa mutane zuwa riya, ko shirka, duk kuwa da falalar kaxaita Allah da tsarkake ayyuka gare shi?

   
Domin kulla alaka da mu